Breaking News

AN ZO WAJEN EFCC Za Ta Soma Binciken Dala Bilyan 16 Na Wutar Lantarki.
Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya daga 1999 zuwa 2007, wato lokacin mulkin Obasanjo.
Ana zaton hukumar za ta tuhumi mutane kusan 150 akan kudin a gaban kotu.
Rahotanni sun nuna cewa EFCC ta samu amincewar Shugaba Buhari akan wannan aikin.

No comments