Monday, April 1, 2019

Mafusata sun dauki doka a hanunsu a jihar Zamfara

April 01, 2019Bayan kama wani da ake zargin ya na daya daga cikin 'yan ta'addan da su addabi al'uma a karamar hukumar Shinkafi a jihar Zamfara, wasu mafusatan garin sun dauki doka a hanunsu ba tare da sun mikashi ga hukuma ba.

'Yan kato da gora 'Civilian JTF' wadan da aka fi sani da 'Yan Sakai a jihar ne su ka kama wanda ake zargin a jiya, inda al'uman karamar hukumar su ka yi gaggawa zartas da hukunci ga wanda aka kamar ta hanyar tarwatsa kansa.

0 comments

Newsletter

FEATURED POSTS

Facebook